Anasa zaton dabbar gunki ne bana gaske ba,se ya tsallaka dan daukar hoton selfie
Wani matashi dan kasan Philippines yaje wayon bude ido a gidan dabbobi yaga kada yazata mutun-mutimi ne ya afka dan daukan hoto tare da kadan a yayin da shikuma kadan ya kai mara hari a sakamakon haka ya kuma ji masa muna nan raunuka.
matashin mai kimanin shekaru ashirin da daya[29] da yakai ziyaran a watan aprilu ranar 28, ana zaton yayi tsammanin dabbar mutun-mutumi ne take afka dan daukan hoto.jama’ar dasuke gun sunta masa kirari da ihu dan ya dawo amma be saurare su ba har seda yyi kusa da kadan me suna lalay.
Nan take wannan kada ya kkai ma wannan matashi hari da hakoransa a kafadansa shikuma yanata faman danna ihu amma ina wannan kada mesuna lalay ta danna hakoranta a cikin naman jikinsa taqi bari yasamu daman guduwa haka tayi ta fama har tamasa munanan raunnuka ajiki taso ta aikasa har lahira ya rasa rayuwarsa
wanda ke kula da kadan ne yayi gaggawan kai temako a yayinda ya jefa dutse akanta kafin tasake matashin nan dayazo yawon bude ido nan take aka basa agajin gaggawa aka kuma garzaya dashi asibiti a yanda yasamu raunuka ajikinsa sannan anmasa dinki a ciwokansa sunkai 50
A labarin da dan sanda,Staff Sergeant Joel Sajolga yabayar ya ce ”wannnan matashi dan yawon bude ido yana kan tafiyarsa ce a wuraren gurin ya ci karo da wannan gurin kada a yayin da shikuma yazata wannan kada ae mutun-mutumi ne da aka qera yayi maza ya tsallaka yanda kadan take nan take itakuma ta kai masa hari”
”Wannan mummunar dabi’a ce kuma me hadarin gaske.bawanda ze iya tsallakawa cikin kejin/harabar dabbobi a gidan zoo.yasanya rayuwar sauran mutanen a hadari sannan yayi matukar sa’a kasancewar sa a raye
Dan sandan yaqara da cewa akwae masu kula da gurin a gun amma basa hana wannan matshi dan shekaru 29 tsallaka katangar kadan nan ba dan ya dauki hoto.
Wanda sukaga tsallakawan sa sunyi farin cikin ganin ya rayu,sannan sunce basu san dalilin dayasa har yayi irin wannan wautar ba.
Masu kula Canete Jie sunce. sunyi farin ciki mutumin na raye kuma kadan yasakesa; sunkara da kafafun dan yawon bude idon basu karye ba bayan da kadan ya kai masa hari.

hoton matashin yayin da yake fama da kadar